SALLAH

SALLAH

Pacote:
com.sadiksalihu.sallah
Transferências:
50K
Tamanho:
1.2 MB
Requires Android:
2.2 ou superior
Atualizado:
5 de ago de 2016
130
Última versão:
1.0
Era:
Todos
Gratuito Baixar

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad bayan haka, Wannan app yana bayani ne game da alwala da kuma SALLAH a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.

Comentários

Apps similares

Apps de ABUBAKAR SADIK SALIHU