LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA

7 de ago de 2016
Baixar
281
Última versão:
1.0

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad bayan haka, Wannan app Fassara ce ga Littafin Hisnul Muslim na addu'o'i cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.

Pacote:
com.sadiksalihu.littafinhisnulmuslim
Desenvolvedor:
ABUBAKAR SADIK SALIHU
Tamanho:
1.2 MB
Requires Android:
2.2 ou superior
Era:
Everyone
Atualizado:
7 de ago de 2016
Transferências:
50K

Apps similares

3.0
Tafseer Al Baqarah
114
Salam, welcome to SHEIKH JA'AFAR MAHMUD ADAM COMPLETE TAFSEER SERIES APPS!
1.13
.apk
Hausa fassara kamus translate
771
User will be satisfied with this Hausa - English dictionary because: It...
5.1
Yadda Ake Saduwa Da Mace
13
Ga kadan daga cikin Abubuwan Da Wannan Mahaja Ta Kunsa; Tambaya: Malam na kan...

Apps de ABUBAKAR SADIK SALIHU

1.0
Fassarar Littafin Ahdhari
318
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki.
1.0
Sallah
130
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki.
2.0
Hajj da umrah
16
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki.
1.0
Fassarar arba unan nawawi
88
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki.
1.0
Zakkah
14
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki.
1.0
Azumi
20
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki.
1.0
Hajji da umrah
9
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki.