ZAKKAH

5 de aug de 2016
Baixar
14
Última versão:
1.0

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad bayan haka, Wannan dan littafi yana bayani ne game da ZAKKAH a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.

Pacote:
com.sadiksalihu.zakka
Desenvolvedor:
ABUBAKAR SADIK SALIHU
Tamanho:
1.2 MB
Requires Android:
2.2 ou superior
Era:
Everyone
Atualizado:
5 de aug de 2016
Transferências:
10K

Apps similares

3.0
Tafseer Al Baqarah
114
Salam, welcome to SHEIKH JA'AFAR MAHMUD ADAM COMPLETE TAFSEER SERIES APPS!
4.2
Abincin Hausawa
184
Wannan application Abincin Hausawa na kunshe da kala-kala na abincin hausa.
1.13
.apk
Hausa fassara kamus translate
771
User will be satisfied with this Hausa - English dictionary because: It...
5.1
Yadda Ake Saduwa Da Mace
13
Ga kadan daga cikin Abubuwan Da Wannan Mahaja Ta Kunsa; Tambaya: Malam na kan...

Apps de ABUBAKAR SADIK SALIHU

1.0
Fassarar Littafin Ahdhari
318
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki.
1.0
Sallah
130
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki.
2.0
Hajj da umrah
16
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki.
1.0
Litafin hisnul muslim da
281
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki.
1.0
Fassarar arba unan nawawi
88
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki.
1.0
Azumi
20
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki.
1.0
Hajji da umrah
9
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki.